Shettima Jauro Muhammad ya karɓi ragamar jagorancin hukumar ‘yan sanda a Jihar Nasarawa a matsayin Kwamishina na 29. Muhammad ya maye gurbin AIG Shehu Umar Nadada, wanda aka ɗaga matsayin sa ...